Yadda Mata Suka Tsunduma Ragamar Harkar Siyasa a Najeriya | Women in Leadership | Full Podcast
A wannan cikakkiyar hirar ta YDEEN TV, Hon. Rukayya Lamido Dodo ta yi magana kan shugabancin mata, ilimin mata, siyasa, da yadda mata za su taka rawa wajen gina Najeriya.

Watch this episode on YouTube
